Farashin Dogs a pre-mint na Gateio, idan muka samu kyakkyawan labari game da Durov Price zai iya fin haka idan muka shiga kasuwa ya kai $0.003. Amma idan abubuwan suka ci gaba da kasancewa a haka zamu iya shiga kasuwa $0.002. Idan aka samu wani labarin sa ba'a son aji game da Pavel wanda bama fata price zai iya ƙasa da $0.002.
Idan mukayi sa'a farashi ya taɓo $0.003 zan saida duka Dogs ɗina.
Idan kasuwar ta daidaita a $0.002 zan saida 70% na bar 30%.
Idan farashi yayi ƙasa da $0.002 zan jinkirta har kasuwa ta dawo normal sannan na saida Dogs ɗina.